Kankia
Gari ne kuma karamar hukuma a jihar Katsina, Najeriya.
Kankia (ko Kankiya ) karamar hukuma ce' a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Kankia akan babbar hanyar A9 mai lamba 12°32′57″N 7°49′31″E. Tana da yanki na 824 km² da yawan jama'a 151,434 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 822.
Kankia | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 824 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Karamar Hukuma ce a jihar Katsina, Najeriya . Hedikwatarta tana cikin garin Kankia a Arewacin a kan babbar hanyar Katsina zuwa kano. A9 a12°32′57″N 7°49′31″E / 12.54917°N 7.82528°E .
Tana da yanki na 824 km² da da yawan jama'a 151,434 a ƙidayar 2006.
Lambar ofishin sakonni na yankin ita ce 822.[1]
Gundumomin Karamar Hukumar Kankia
gyara sasheJerin gundumimin dake karamar hukumar Kankia.
- Galadima 'A'
- Galadima 'B'
- Kafin-soli
- Tafashiya/Nasarawa
- Kunduru/Gyaza
- Fakuwa/Kafin Dangi
- Sukuntuni
- Rimaye
- Gachi
- Tsa/Magam
Unguwannin da ke cikin garin Kankia
gyara sashe- Gachi
- Kanti
- Sabuwar Abuja
- Zango
- Sabon Birni
- Lowcost Katsina Road
- Lowcost Kano Road
- Bakin Kasuwa
- Kofar Gabas
- Kofar Yamma
- Unguwar Runji
- Unguwar Kanawa
- Masaku
- Mallawa
- Rahawa
- Gurara
- Layi
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20