Kangura
Kangura itace kinwarda, sanan jaridar a harshen faransa wace take yaki da kisan jinsi da akeyi a yankin rwanda mujalar an kirkire ta a shekarar 1990,bayan bijirowar yan tada kayar bays na kasarsun cigaba da walafa rohotonin su Wanda sun samu tantancewa daga Hassan ngeze,sanan ita wannan kalma ta kangura yana nufin mufarkar da juna ,wace take nufin mai tashi[1]
Kangura | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Mujalla |
Harshen amfani | Faransanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1990 |
Dissolved | 6 ga Afirilu, 1994 |
Goyon baya da hadin kai
gyara sasheMujalar yana samin tallafin kudu taka hukumar soji, da kuma wasu masu bincike na gwamnati Wanda suka hadu ta Lt kanal anatole nsengiyuma da protais Wanda dukan su an cisu tara daga kungiyar tantance masu laifi ta rwanda
Abunda ta kunsa
gyara sasheMukala ta shida wace aka walafa a shekarar 1999 watan disambaitace ta farko wace tayi magana akan dakarun hutuwace ta nuna tsamar da kuma cin amanar da akayiwa Hutu daga tutsi[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Linda Melvern, Conspiracy to Murder: The Rwandan Genocide, Verso, 2004, ISBN 1-85984-588-6, p. 49
- ↑ Linda Melvern, Conspiracy to Murder: The Rwandan Genocide, Verso, 2004, ISBN 1-85984-588-6,