Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 1,117,000 suke magana da yaren a kasar.

Kangri
page d'homonymie de Wikimédia (mul) Fassara