Kamfanonin Arewa sune kamfanonin da aka assasa domin tafiyar da al'amuran da suka shafi Arewacin Najeriya, musamman ma ta fuskar kere kere, buga littattafai, da kuma sarrafa ma'adanai daban-daban wanda ake maida dasu kayan amfani ga alummar yankin don amfani daban-daban.

Kamfanonin Arewa

Nothern Privinces Newsheet ne kamfani na farko dake buga rubutun ajami a kasar hausa, wanda aka kafa a kano.[1] Daga baya kuma an kafa Nothern Nigeria Publishing Company (NNPC) waɗanda suke wallafa litttatafai a cikinn harshen hausa.[2](p13) Sannan aka kafa gidan jarida ta farko mai suna “Gaskiya Tafi Kwabo”Ma’ana “ Truth is Worth More than a Penny” wacce aka ƙirƙira a shekarar 1939, wanda a lokacin Abubakar Imam shine mai kula da harkokin rubutu a kamfanin.[2]Abubakar Imam ne mutum na farko da yafara walafa littafin labarin hausa a ƙasar hausa mai suna “Ruwan Bagaja” a shekarar 1934.[3][4]

s/n Suna Shekara Gurbi
1 Nothern Privinces Newsheet Hada takardu
2 Gaskiya tafi Kwabo Gidan Jarida
3 New Nigerian Newspaper Gidan Jarida
4 Nothern Nigeria Publishing Company (NNPC) Buga littattafai
  • Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.

Manazarta

gyara sashe
  1. Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.12
  2. 2.0 2.1 Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.13
  3. Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.20-21
  4. Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.26