Kalb el louz
Kalb el louz ko Qalb ellouz (Larabci: قلب اللوز) kayan zaki na Aljeriya ne na gargajiya na semolina.[1][2][3][4]
Kelb el louz, wanda ke nufin "zuciyar almonds" kuma ana kiranta da chamia ko h'rissa dangane da yankin, kayan zaki ne na gargajiya na Aljeriya.[5] Ana yin shi da semolina, almonds, furanni lemo da zuma.[3]
Duba kuma
gyara sashe• Abincin Aljeriya
Manazarta
gyara sashe- ↑ rachel finn. “Gâteaux Algériens: A Love Affair.” Gastronomica, vol. 7, no. 2, 2007, pp. 78–82, University of California Press. JSTOR, https://doi.org/10.1525/gfc.2007.7.2.78. Accessed 31 Jul. 2022.
- ↑ "La cuisine algérienne by Bouayed, Fatima-Zohra". www.abebooks.com (in Turanci). 1970.
- ↑ 3.0 3.1 Taste Atlas
- ↑ "La cuisine algérienne by Bouayed, Fatima-Zohra". www.abebooks.com (in Turanci). 1970.
- ↑ Bonne table : kalb el louz, une pâtisserie qui fond dans la bouche