Kafirci kafurci kafircewa shine bautawa wani abin bauta wanda ba allah ba kokuma hada allah da wani halitta wajen masa bauta misali; duste dutsi,bishiya,rana,wata,annabi ,ko shaihi,tauraro,sarki, bautawa wadannan abubuwa shine babban kafirci ma ana shirka babba wanda Allah ya ambata acikin alkur ani maigirma allah yace lallai allah baya gafarta wa yimasa tarayya da wani, yana gafarta ma waninsa mawanda yaso