Kabompo (kogi)
Kabompo kogi ne a yammacin Zambiya . Madogararsa na da tazarar kilomita ɗari daga arewa maso yamma da birnin Solwezi, kusa da kan iyaka da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo, kuma yana kwarara cikin kogin Zambezi. Tsawon kogin yana da kusan kilomita ɗari huɗu da arba'in. Yana gudana a kan iyakar West Lunga National Park .
Kabompo | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 410 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 13°35′00″S 24°13′50″E / 13.5833°S 24.2306°E |
Kasa | Zambiya |
Territory | Northwestern Province (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Ruwan ruwa | Zambezi Basin (en) |
River mouth (en) | Kogin Zambezi |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.