Kabir Ɓarkiya

Sanatan Najeriya

Kabir Abdullahi Ɓarkiya (an haife shi a ranar 26 ga Disamba, 1960) ɗan siyasar Najeriya ne kuma Sanata.[1] Ya kasance mai wakiltar Katsina ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya kuma shine babban darakta na hukumar kula da tituna ta tarayya (FERMA).

Kabir Ɓarkiya
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2019 - Mayu 2023
Kurfi Umaru
District: Katsina Central
Rayuwa
Sana'a

Manazarta gyara sashe

  1. https://nass.gov.ng/mps/single/167