Kéita sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Kéita. Bisa ga kidayar da akayi ashekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 303 469[1].

Kéita

Wuri
Map
 14°45′32″N 5°46′29″E / 14.7589°N 5.7747°E / 14.7589; 5.7747
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua

Babban birni Kéita (gari)
Yawan mutane
Faɗi 337,098 (2012)
• Yawan mutane 4.35 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 77,445 km²

Manazarta gyara sashe

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.