Justin Marie Bomboko
Justin Marie Bomboko (1928 – 10 Afrilu 2014) ma'aikacin gwamnatin Kwango ne . Ya kasance Ministan Harkokin Wajen Congo. Ya zama minista a shekarar 1960. Ana kiransa sau da yawa "Uban 'Yanci" ga Kwango.
Justin Marie Bomboko | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Belgian Congo (en) , 22 Satumba 1928 | ||||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||
Mutuwa | Brussels metropolitan area (en) , 10 ga Afirilu, 2014 | ||||
Yanayin mutuwa | (cuta) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Free University of Brussels (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |
Bomboko ya mutu ne daga doguwar rashin lafiya a Brussels, Belgium, yana da shekara 86.[1]
Manazarta
gyara sasheSauran yanar gizo
gyara sasheMedia related to Justin Marie Bomboko at Wikimedia Commons</img>
- ↑ "RDC: décès d'un père de l'indépendance, Justin Bomboko". Lesoir.be. Retrieved 14 April 2014. (in French)