Just for One Day wani gajeren fim ne na shekarar 2008, na ƙasar Habasha.

Just for One Day (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2008
Ƙasar asali Habasha
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film

Takaitaccen bayani gyara sashe

Hoton mahaifiya daya tilo yayin da take kokarin yin rayuwa don 'yarta da ita kanta a wajen birin Addis Abeba, Habasha.

Kyauta gyara sashe

  • Habasha IFF 2009

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe