Juan Botella Medina (ranar 4 ga watan Yulin 1941 - ranar 17 ga watan Yulin 1970) ɗan ƙasar Mexico ne. An haife shi a birnin Mexico.

Juan Botella
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Mexico
Country for sport (en) Fassara Mexico
Suna Juan
Sunan dangi Botella
Shekarun haihuwa 4 ga Yuli, 1941
Wurin haihuwa Mexico
Lokacin mutuwa 17 ga Yuli, 1970
Wurin mutuwa Mexico
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara
Participant in (en) Fassara diving at the 1960 Summer Olympics – men's 3 metre springboard (en) Fassara

Ya yi takara ga Mexico a gasar Olympics ta bazarar 1960 da aka gudanar a Rome, inda ya ci lambar tagulla a gasar tseren ruwa ta maza.[1]

Ya mutu a ranar 17 ga watan Yulin 1970, a Basurto, Mexico City, yana aiki a kan ƙasidarsa kan gine-gine, saboda fama da hauhawar jini na dogon lokaci.[ana buƙatar hujja]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Juan Botella MEX". Olympic.org. Retrieved March 24, 2019.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe