Jowhor Ile (an haife shi a shekarar 1980) [1] marubuci kuma ɗan Najeriya ne wanda aka sani da littafinsa na farko, mai suna: And After Many Days.[2][3][4] A shekarar 2016, an ba wa wannan littafin lambar yabo ta Etisalat don adabi. [5] [6]

Jowhor Ile
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Marubuci
Kyaututtuka

Farkon rayuwa

gyara sashe

Ile ya girma a birnin Fatakwal, Najeriya.[6] Wani Gajeren kirkirarren labarinsa ya bayyana a cikin Sewanee Review, McSweeney's Quarterly da Litro Magazine. Ya sami MFA a Jami'ar Boston, kuma malami ne mai ziyara a Jami'ar West Virginia, yana zaune a Najeriya da Amurka [7]

Gajeren kirkirarren labarinsa "Stewman Fisherman", wanda aka buga a cikin The Sewanee Review (2019), an zaba shi don Kyautar Caine na 2020, [8] ya lashe kyautar 2021 O. Henry kuma an jera shi cikin Mafi kyawun Gajerun Labarai Anthology 2021, baƙuwa Chimamanda Ngozi Adichie ce tayi gyaran littafin gami da gabatarwa.[9]

Ile ya karantar a Sashen Turanci da Rubutun Ƙirƙira a Jami'ar Aberystwyth a Wales.[10]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Jowhor Ile". Penguin Random House.
  2. Obioma, Chigozie (April 2016). "'And After Many Days,' by Jowhor Ile". The New York Times.
  3. "Premier roman. Nigérians plongés dans le noir". Le Monde.fr (in Faransanci). 31 August 2017. Retrieved 30 January 2018.
  4. Ajeluorou, Anote (12 February 2017). "And after many days… Jowhor Ile's resonating family testament". The Guardian. Nigeria. Retrieved 30 January 2018.
  5. Obi-Young, Otosirieze (20 May 2017). "Jowhor Ile is the First Nigerian to Win the Etisalat Prize for Literature". Brittle Paper. Retrieved 1 September 2023.
  6. 6.0 6.1 "Nigerian Writer, Jowhor Ile, is 2016 Etisalat Prize for Literature Winner". THISDAY. 22 May 2017. Cite error: Invalid <ref> tag; name "THISDAY" defined multiple times with different content
  7. "2020 Ako Caine Prize Shortlist | A Dialogue With Jowhor Ile". Africa In dialogue. 25 July 2020.
  8. "Caine Prize 2020: Review of Jowhor Ile's 'Fisherman's Stew'". Africa in Words. 21 July 2020. Retrieved 1 September 2023.
  9. Ogunyemi, Ernest (23 April 2021). "Jowhor Ile & Adachioma Ezeano Win O. Henry Prizes 2021". Open Country Mag. Retrieved 1 September 2023.
  10. "Mr Jowhor Ile | Lecturer in Creative Writing - Fiction". Aberyswyth University. Retrieved 1 September 2023.

Hanyoyin hadi na Waje

gyara sashe