Josip Brekalo[1] an haife shi a ranar 23 ga watan Yuni a shekarar 1998 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Croatia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gefe a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Fiorentina[2] ta Italiya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Croatia.[3][4]

Josip Brekalo
Rayuwa
Haihuwa Zagreb, 23 ga Yuni, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Kroatiya
Karatu
Harsuna Croatian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Croatia national under-19 football team (en) Fassara2015-2017176
  GNK Dinamo Zagreb (en) Fassara2015-201680
  Croatia national under-21 football team (en) Fassara2016-169
  VfL Wolfsburg (en) Fassara2016-202310816
  VfB Stuttgart (en) Fassara2017-2017252
  Croatia men's national football team (en) Fassara2018-354
  ACF Fiorentina (en) Fassara2023-171
  HNK Hajduk Split (en) Fassara2024-2024142
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 12
Nauyi 72 kg
Tsayi 180 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe