Joseph Kasa-Vubu
Joseph Kasavubu
Joseph Kasa-Vubu | |||
---|---|---|---|
1 ga Yuli, 1960 - 24 Nuwamba, 1965 ← no value - Sese Seko Mobutu (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tshela (en) , 1910 | ||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||
Mutuwa | Boma (en) , 24 ga Maris, 1969 | ||
Makwanci | Boma (en) | ||
Yanayin mutuwa | (cuta) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Hortense Ngoma Massunda (en) | ||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta | major seminary (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci | Congo Crisis (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Bakongo Alliance (en) |
ɗan siyasa ne na kasar Congo kuma shahararre ne a ɓangaren siyasa, sannan kuma shine ɗan siyasan Congo na farko a Damokaradiyya tin lokacin shekara ta alif dari tara da sittin(1960A.c) har zuwa shekarar (1965).
Farko rayuwa
gyara sasheJoseph KasaBuvu an haife sa shekara ta(1915)a garin Moyombe,Belgian congo.
Iyalan Sa
gyara sasheJoseph kasabuvu yana da yara kwaya Tara (9).Har da Justine Kasabuvu.
Mutuwa
gyara sasheJoseph ya mutu yana da shekara(53-ko-54).A duniya, ya mutu shekara ta (24-03-1969).
Diddigin Bayani
gyara sashe1. ^ Morris 2006 , p. 157.
2. ^ Biographie belge d'outre-mer 2015 , p. 218.
3. ^ Biographie belge d'outre-mer 2015 , pp. 217–218.
4. ^ a b c d e Biographie belge d'outre-mer 2015 , p. 219.
5. ^ a b c d e Reuters 1969 .
6. ^ Biographie belge d'outre-mer 2015 , p. 220.
7. ^ a b c d Tanner 1961 .
8. ^ Covington-Ward 2012 , p. 75.
9. ^ a b Kisangani 2009 , p. 265.
10. ^ Hoskyns 1965 , p. 79.
11. ^ Hoskyns 1965 , p. 83.
12. ^ Bonyeka 1992 , pp. 248–249.
13. ^ Hoskyns 1965 , p. 198.
14. ^ Doyle 2006 , p. 175.
15. ^ Rich 2012 , p. 304.
16. ^ Kisangani 2009 .
17. ^ Loffman, Reuben (22 June 2017). "From Mobutu to Kabila, the DRC is paying a heavy price for autocrats at its helm" . The Conversation . Retrieved 18 January 2018.
18. ^ Covington-Ward 2012 , p. 73.
19. ^ "Les discours du 30 juin 1960: Roi Baudouin, Pdt Joseph Kasavubu et le 1er Min. Patrice Emery Lumumba | Radio Tele LAVDCONGO" .
20. ^ Meta, Sylvie (2 July 2020). "RDC : Joseph Kasa-Vubu élevé au rang de héros national" . Digital Congo (in French). Retrieved 5 July 2020.