Josep Martínez[1] [2] (an haife shi ranar 27 ga watan Mayu, 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron raga don ƙungiyar kwallon kafar Genoa a Serie A na Italiya da kuma kungiyar kwallon kafar kasar Spain. [3] [4]

Josep Martínez
Rayuwa
Haihuwa Alzira (en) Fassara, 27 Mayu 1998 (25 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Unión Deportiva Las Palmas (en) Fassara-
  RB Leipzig (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.91 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe