Joni Waka
Joni Waka Fim ne na Ghana wanda Van Vicker ya ba da umarni kuma ya rubuta a 2012. Fim ɗin shine fim ɗin farko na Van Vicker a cikin harshen Twi.[1][2][3][4]
Joni Waka | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2012 |
Asalin harshe | Twi (en) |
Ƙasar asali | Ghana |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Marubin wasannin kwaykwayo | Van Vicker |
Kintato | |
Kallo
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheJoni Waka ya koma ƙauyensu saboda ya yi bincike game da ƙasar sa. Yana da wani shiri da yadda zai samu yana da ɗan damuwa amma jagororin sa Paa Nii wanda shine idon ƙauyen, yana samun rikitarwa. A halin yanzu matar mai masaukin tana nuna soyayyarta ga Joni da taurin kai ga duk wata mace da ta kusanci Joni. Joni kuma shine soyayyar mata da yawa a kauyen.[5][6][7]
Ƴan wasa
gyara sashe- Van Vicker
- Agya Ku
- Adwoa Vicker
- Nicoletta Samona
- Alex 'Bomaye' Biney
- CK Akunnor.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "ghanacelebrities.com".
- ↑ "JONI WAKA - VAN VICKER". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2019-10-12.
- ↑ ameyawdebrah.com. "Van Vicker's ?Joni Waka?, Premiers On Dec 14" (in Turanci). Retrieved 2020-01-27.
- ↑ "Van Premieres 'Joni Waka' + Photo Of Van Vicker's Wife". Ghana showbiz | Celebrities, Entertainment News and Gossips, Photos, Video (in Turanci). 2012-12-16. Archived from the original on 2020-11-27. Retrieved 2020-01-27.
- ↑ Debrah, Ameyaw (2012-12-15). "Photos: Van Vicker premieres 'Joni Waka'". AmeyawDebrah.com (in Turanci). Retrieved 2019-10-12.
- ↑ "allafrica". allafrica.com.
- ↑ Joni Waka trailer (in Turanci), retrieved 2019-10-12