Jean Patrick Jonathan Drack (an haife shi ranar 16 ga watan Nuwamba 1988 a Beau-Bassin Rose-Hill) ɗan wasan Mauritius ne wanda ya kware a wasan tsalle-tsalle sau uku (Triple jump). [1] Ya wakilci kasarsa a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2015 da aka yi a birnin Beijing a matsayi na goma sha daya. Ya kuma buga gasar da ta gabata a birnin Moscow amma bai samu tikitin zuwa wasan karshe ba.[2]

Jonathan Drack
Rayuwa
Haihuwa Beau Bassin-Rose Hill (en) Fassara, 16 Nuwamba, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Moris
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Nauyi 71 kg
Tsayi 184 cm

Mafi kyawun nasarar sa ta sirri a cikin taron shine mita 17.05 a waje (2015) da mita 16.67 a cikin gida (Karlsruhe 2016).

Ya yi takara a Mauritius a gasar Olympics ta bazara na shekarar 2016 amma bai cancanci zuwa wasan karshe ba. [3] Shi ne mai rike da tuta na kasar Mauritius a yayin bikin rufe gasar.[4]

Rikodin gasa

gyara sashe
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Samfuri:MRI
2013 World Championships Moscow, Russia 20th (q) Triple jump 15.54 m
2014 Commonwealth Games Glasgow, United Kingdom 8th (q) Triple jump 16.13 m[5]
2015 Indian Ocean Island Games Saint-Denis, Réunion 1st Triple jump 17.05 m
World Championships Beijing, China 11th Triple jump 16.64 m
2016 World Indoor Championships Portland, United States 13th Triple jump 16.04 m
African Championships Durban, South Africa 4th Triple jump 16.61 m
Olympic Games Rio de Janeiro, Brazil 28th (q) Triple jump 16.21 m
2017 Jeux de la Francophonie Abidjan, Ivory Coast 5th Triple jump 16.05 m
2018 Commonwealth Games Gold Coast, Australia 19th (q) Long jump 7.37 m
6th Triple jump 16.28 m
African Championships Asaba, Nigeria 5th Triple jump 16.41 m
2019 African Games Rabat, Morocco 17th (q) Long jump 6.71 m
3rd Triple jump 16.53 m

Manazarta

gyara sashe
  1. Jonathan Drack at World Athletics
  2. 2014 CWG profile
  3. "Rio 2016" . Rio 2016 . Archived from the original on 2016-09-02. Retrieved 2016-08-23.
  4. "The Flagbearers for the Rio 2016 Closing Ceremony" . 2016-08-21. Retrieved 2016-08-23.
  5. Did not start in the final