Jonathan Bamaiyi,[1] Babu ƙwaƙƙwarar hujja 1998, Bishan ne na Cocin Anglican a Najeriya:[2] shine Bishan na cocin Anglican ta Katsina a yanzu,[3] ɗaya daga cikin coci goma na cocin Anglican Province of Kaduna, kuma tana ɗaya daga cikin cocin yankuna guda 14 na Cocin Najeriya.[4]

Jonathan Bamaiyi
Rayuwa
Sana'a

An zaɓe shi Bishan na Katsina a 2007.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Anglican Communion Anglican Communion". Archived from the original on 2022-01-18. Retrieved 2022-01-17.
  2. ACNS
  3. [Episcopal Church]
  4. Church of Nigeria
  5. "A statement from the House of Bishops of the Church of Nigeria". www.anglicannews.org. Retrieved 2021-03-08.