John Yakubu
John Yakubu shine tsohon shugaban ƙaramar hukumar Esan Arewa maso Gabas.[1] Ya kasance abokin takarar Osagie Ize-Iyamu, ɗan takarar jam'iyyar People's Democratic Party a zaɓen gwamnan jihar Edo a 2016.[2][3]
John Yakubu | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.