Joedison Teixeira de Jesus (an haife shi ranar 28 ga watan Janairun 1994) ɗan dambe ne kuma ɗan ƙasar Brazil wanda ya ci lambar tagulla a wasannin Pan American ta shekarar 2015. Ya cancanci shiga gasar Olympics ta bazara a shekarar 2016 a cikin 69 kg rabo.[1][2]

Joedison Teixeira
Rayuwa
Haihuwa Salvador, 28 ga Janairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. https://web.archive.org/web/20160806075009/https://www.rio2016.com/en/athlete/joedison-teixeira
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-29. Retrieved 2023-03-29.