Joëlle Bukuru
Joëlle Bukuru (an haife ta a ranar 13 ga watan Fabrairu 1999)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Burundi wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya ga kulob ɗin Simba Queens da ƙungiyar mata ta Burundi.[1][2] [3] [4]
Joëlle Bukuru | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Burundi, 13 ga Faburairu, 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Burundi | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Joëlle Bukuru". Global Sports Archive. Retrieved 23 February 2022.
- ↑ "Joelle Bukuru". Simba Sports Club (in Turanci). 16 June 2021. Archived from the original on 2022-02-25. Retrieved 2022-02-25.
- ↑ Kuhenga, Elkana (2021-08-28). "Simba face PVP in CECAFA Women opener". Daily News (in Turanci). Archived from the original on 2022-02-25. Retrieved 2022-02-25.
- ↑ "Joëlle Bukuru, cette footballeuse burundaise qui fait la pluie et le bon temps en Tanzanie".