João Luis de Almeida (an haife shi a shekara ta 1961) ɗan wasan dambe ne daga Angola.[1] Ya wakilci kasarsa a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1980 a birnin Moscow na Tarayyar Soviet.[2] Ya yi takara a cikin Bantamweight na maza (54 kg) division. Ya samu bankwana (bye), a zagaye na daya na gasar amma ya yi rashin nasara a zagaye na 2 akan maki (0-5) da dan wasan damben Birtaniya Ray Gilbody. [3]

João Luis de Almeida
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Yuni, 1961 (62 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Sakamakon wasannin Olympic na 1980 gyara sashe

A ƙasa akwai tarihin João Luis de Almeida, ɗan wasan damben damben ajin bantam na Angola wanda ya fafata a gasar Olympics ta Moscow ta shekarar 1980:

  • Zagaye na 64: bye
  • Zagaye na 32: yayi rashin nasara a hannun Ray Gilbody (Birtaniya) ta hanyar decision, 0–5

Duba kuma gyara sashe

  • Angola a gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 1980

Manazarta gyara sashe

  1. "U.S. Student Wins for Sweden;..." The New York Times . 24 July 1980. Retrieved 29 October 2010.
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " João Luis de Almeida Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  3. "1980 Olympic boxing results" . Retrieved 13 February 2012.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • João Luis de Almeida at Olympedia