Open main menu
Jirgin Ruwa
ship type
subclass ofwatercraft, vessel Gyara
usetransport Gyara
Unicode character🚢 Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Ships Gyara

Jirgin Ruwa wani babban ƙiran-ruwa ne wanda ke tafiya akan tekunan duniya da wasu hanyoyin manya ruwaye masu zurfi, dauke da matafiya ko kayayyaki, ko kuma dan tafiyar gudanar da wani aiki, kamar tsaro, binciken ilimi ko kamun kifi. A tarihance, a "Babban Jirgin ruwa" takasance ne Jirgin tafiya tare da ƙarancin square-rigged masts guda uku da kuma cikakken bowsprit. Jiragen ruwa nada nau'i daban-daban amma akwai babbanci tsakanin su, dangane da girma, siffa, adadin ɗaukan kaya da kuma yadda ake ƙera su.

Jiragen ruwa sun kasance daga cikin mahimman dake taimaka wa mutane yin hijira da kasuwanci. Kuma sun taimaka wurin yaɗuwar mulkin-mallaka da kasuwancin-bayi, amma kuma ya bayar da daman cika bukatun kimiyya, al'ada da taimakon yan'adam. Bayan karni na 15th, sabbin kayayyakin noma Waɗanda suka zo daga Amurka ta hanyar matafiya na ƙasashen Turai, shima yayi matuƙar taimakawa world population growth.[1] Tafiyar Jirgin ruwa ya taimaka sosai a bangaren kasuwancin duniya.

Run daga 2016, akwai sama da 49,000 na Jirgin Yan'kasuwa, wanda yakai 1.8 billion dead weight tons. Duk na Waɗannan kashi 28% ne kawai oil tanker, kashi 43% sun kasance bulk carriers, sannan kashi 13% kuma Jirgin sundukai ne.[2]

ManazartaGyara

  1. "The Columbian Exchange Template:Webarchive". The University of North Carolina.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named UNCTAD