Jimina
Jimina tsuntsu ne cikin rukunin tsuntsaye masu kayata gida ko gidan gona, tanada tsawo sosai nakafa da wuya domin tafi kowane irin tsuntsu dogon kafa da wuya tana cin komai ya tari gabanta dai zaiwuce makoshinta gwargwago tsawon ta tanakai: namiji: 2.1 – 2.8 m (babba) kuma mace: 1.7 – 2 m (babba).[1]
Jimina | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Class | Aves |
Order | Struthioniformes (en) |
Dangi | Struthionidae (en) |
Genus | Struthio (en) |
jinsi | Struthio camelus Linnaeus, 1758
|
Geographic distribution | |
General information | |
Movement | bipedalism (en) |
Tsatso | ostrich egg (en) , ostrich plume (en) , ostrich meat (en) , ostrich oil (en) da ostrich leather (en) |
Nauyi | 1.5 kg, 115 kg da 100 kg |
Hanyoyin waje
gyara sasheJimina Proverbs