Jihene Ben Cheikh Ahmed (an haife shi a shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da tamanin da biyar 1985) ɗan wasan kwallon hannu ne na ƙasar Tunisia . Ta taka leda a tawagar kasar Tunisia, kuma ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta dubu biyu da goakaa sha ɗaya 2011 a kasar Brazil.[1]

Jihene Ben Cheikh Ahmed
Rayuwa
Haihuwa 21 Disamba 1985 (39 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "XX Women's World Championship 2011; Brasil – Team Roster Tunisia" (PDF). International Handball Federation. Archived from the original (PDF) on 26 December 2011. Retrieved 11 December 2011.