Jeremiah Fisayo Bambi (an haife shi 8 Disamba 1987) ɗan jarida ɗan Najeriya ne, furodusa, marubucin labarai, anga labarai kuma mai gabatar da shirye-shirye akan Africanews da Euronews.[1]

Jerry Fisayo Bambi
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan jarida

MANAZARTA gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Jerry_Fisayo_Bambi