Jerin sarakunan Nri
Jerin sarakunan Masarautar Nri. Sunan mai mulkin a kasar Nri shine Eze Nri. Yanada cikakken ikon addinance da siyasa a kan Masarautar Nri. An yi imanin cewa al'adun masarautar Nri sunanan tun akalla karni na 13, tare da asali na gargajiyan Eri wanda aka rubuta a shekara ta 948.Rekodin na15th da aka rubuta Eze Nri, Òbalíke, gwamnatin Burtaniya ta tsige shi don goyon bayan tsarin "Shugaban bai daya", amma ana ci gaba da rike taken;Sarkin Nri an kafa sarki Nri na yanzu, Ènweleána II Obidiegwu Onyeso, a shekarar 1988.
Manazarta
gyara sasheIsichei, Elizabeth Allo (1997). A History of African Societies to 1870. Cambridge, UK: Cambridge University Press. pp. 588 pages. ISBN 0-521-45599-5.