Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Mai Gatari
(an turo daga Jerin Sunayen Mazabun karamar Hukumar Mai Gatari)
Karamar Hukumar Maigatari ta Jihar Jigawa Tana da Mazabu guda goma sha daya (11) ga jerin Sunayensu Kamar Haka.[1]
- Balarabe,
- Dankumbo,
- Fulata,
- Galadi,
- Jajeri,
- Kukayasku,
- Madana,
- Maigatari Arewa,
- Maigatari Kudu,
- Matoya,
- Turbus.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.manpower.com.ng/places/wards-in-lga/376/maigatari
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-20. Retrieved 2022-11-20.