Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Birniwa

Karamar Hukumar Birniwa Ta Jihar Jigawa Tanada mazabu guda goma sha daya.(11)[1]

  1. Batu,
  2. Birniwa,
  3. Dangwaleri,
  4. Diginsa,
  5. Fagi,
  6. Kachallari,[2]
  7. Karanka,
  8. Kazura,
  9. Machinamari,
  10. Matamu,
  11. Nguwa.

Manazarta

gyara sashe