Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Zango
Karamar Hukumar Zango (Nijeriya) ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su nan kamar haka;[1]
- Dargage
- Garni
- Gwamba
- Kanda
- Kawarin kudi
- Kawarin malawamai
- Rogogo/cidari
- Sara
- Yardaje
- Zango