Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Sabuwa

Karamar Hukumar Sabuwa ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Damari
  2. Dugun mu'azu
  3. Gamji
  4. Gazari
  5. Machika
  6. Maibakko
  7. Rafin iwa
  8. Sabuwa 'a'
  9. Sabuwa 'b'
  10. Sayau

Manazarta

gyara sashe