Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Mai Gatari
Karamar Hukumar Maigatari ta Jihar Jigawa Tana da Mazabu guda goma sha daya (11) ga jerin Sunayensu Kamar Haka.[1]
- Balarabe,
- Dankumbo,
- Fulata,
- Galadi,
- Jajeri,
- Kukayasku,
- Madana,
- Maigatari Arewa,
- Maigatari Kudu,
- Matoya,
- Turbus.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.manpower.com.ng/places/wards-in-lga/376/maigatari
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-11-20. Retrieved 2022-11-20.