Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Gumel
Karamar Hukumar Gumel Ta jihar Jigawa Tanada Mazabu guda goma sha Huddu (14) a karkashinta.[1]
- Dan Ama
- Gumel
- Baikarya
- Danzomo
- Garin Alhaji Barka
- Baikarya
- Garin Gambo
- Gusan[2]
- Hammado
- Kofar Arewa
- Zango
- Kofar Yamma