Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Bindawa

Karamar Hukumar Bindawa ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Baure
  2. Bindawa
  3. Doro
  4. Faru/dallaji
  5. Gaiwa
  6. Giremawa
  7. Jibawa/r,bade
  8. Kamri
  9. Shibdawa
  10. Tama/Daye
  11. Yangora

Manazarta

gyara sashe
  1. https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Bindawa