Bindawa
Bindawa Karamar Hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Bindawa, a yammacin yankin a12°40′11″N 7°48′19″E / 12.66972°N 7.80528°E.
Bindawa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Katsina | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 152,356 (2006) | |||
• Yawan mutane | 382.8 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 398 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 822 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tana da yanki 398 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Tana da Hakimi guda biyu daga Bindawa da Hakimin Doro: Dan-Yusufan Katsina Bindawa
Hakimin gundumar: Dan-Barhim Katsina Doro
Makarantun yankin sun haɗa da:
- Government Science Secondary School, Bindawa
- Government Day Secondary School Bindawa
- Makarantar Sakandare ta Gwamnati Doro
- Bindawa Model Primary School
- Doro Model Primary School
- Madarasatul Tartilul Qur'an Islamiyya Doro
- Madarasatul Ulumuddeeni Islamiyya Doro
- Diyaul Quran Islamic School Bindawa
- Makarantar Luwa'urrahaman Islamiyya Bindawa.
- Makarantar Tahfizul Qur'an Islamiyya Bindawa
- Government Day Secondary School Tama
- Madarasatul Tarbiyyatul Auladul Islamiyya Tama.
Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 822.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.