Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ƙiru
Karamar Hukumar kiru ta jihar kano tana da Mazaɓu goma sha biyar (15) a karkashinta.
Ga jerin sunayensu Kamar Haka.';[1]
- Ba'awa,
- Badafi,
- Bargoni,
- Bauda,
- Dangora,
- Dan sohiya,
- Dashi,[2]
- Galadimawa,
- Kiru,
- Logo,
- Maraku,
- Tsaudawa,
- Yako,
- Yalwa,
- Zuwo
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Kano&lga=Kiru&ward=Kiru
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-16. Retrieved 2022-03-16.