Dandume
Karamar hukuma kuma gari a jahar Katsina, Najeriya.
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ɗandume)
Dandume (ko Dan Dume ) karamar hukuma ce a cikin jihar Katsina, Najeriya. Hedikwatarta kuma tana cikin garin Dandume da ke yammacin yankin. a11°27′30″N 7°07′37″E / 11.45833°N 7.12694°E.
Dandume | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 422 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tana da yanki na kimanin murabba'in km 422, da yawan jama'a 145,739 a ƙidayar shekara ta 2006. Sannan kuma mutanen karamar hukumar dandume suna gudanar da ayyukan noma Mutane ne masu al’adu iri ɗaya.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 830.[1]
Karamar Hukumar Dandume ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[2]
- Dandume a
- Dandume b
- Dantankari
- Magaji wando a
- Magaji wando b
- Mahuta a
- Mahuta b
- Mahuta c
- Nasarawa
- Tumburkai a
- Tumburkai b
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Dandume