Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ɓaɓura

Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa tanada Mazabu guda goma sha daya (11)[1]

  1. Babura,
  2. Batali,
  3. Dorawa,
  4. Garu,
  5. Gasakoli,
  6. Insharuwa,
  7. Jigawar Dan Ali,
  8. Kanya,
  9. Kuzunzumi,
  10. Kyambo,
  11. Takwasa.

[2]

Manazarta

gyara sashe