Jerin masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Taraba . An kafa jihar Taraba ne daga tsohuwar jihar Gongola ranar 27 ga watan Agusta, 1991 da gwamnatin mulkin soja ta Janar Ibrahim Babangida ta yi.
Tutar jahar Taraba
yankunan jahar taraba
Suna
matsayi
Shiga Ofis
Barin ofis
Jam'iyya
Karin bayani
Adeyemi Afolahan
mai Gudanarwa
28 August 1991
January 1992
Soja
Jolly Nyame
Gwamna
January 1992
November 1993
SDP
Yadawi Tarfa (police administrator)
Yohanna Dickson
mai Gudanarwa
9 December 1993
22 August 1996
soja
Emmanuel John
mai Gudanarwa
22 August 1996
August 1998
Soja
Aina Joseph Owoniyi
mai Gudanarwa
August 1998
May 1999
Soja
Jolly Nyame
Gwamna
29 May 1999
29 May 2007
PDP
Danbaba Danfulani Suntai
Gwamna
29 May 2007
October 2012
PDP
Garba Umar
Gwamnan rikon kwarya
October 2012
2013
PDP
Abubakar Sani Danladi
Gwamnan Rikon kwarya
2013
29 May 2015
PDP
Darius Dickson Ishaku
Gwamna
29 May 2015
29 May 2023
PDP
Governor Darius Dickson Ishaku of the [[People's Democratic Party (Nigeria)|PDP[ 1] [ 2]
Agbu Kefas
Gwamna
29 May 2023
Incumbent
PDP