Jennifer "Jen" Wilson (an haife ta 27 Maris shekarar alif dari tara da saba'in da Tara miladiyya 1979) ita ce babban kocin Scotland. Ta kasance tsohuwar 'yar wasan hockey ta Afirka ta Kudu.

Jennifer Wilson
Rayuwa
Haihuwa Harare, 27 ga Maris, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a field hockey player (en) Fassara
Nauyi 62 kg
Tsayi 167 cm
jennifer wilson
Jennifer Wilson

An nada ta a matsayin Babban Kocin Scotland a kwangilar shekaru 3, wanda ya fara a ranar 1 ga watan Agusta 2018. [1]

Ayyukan wasa

gyara sashe
 
Jennifer Wilson

Wilson ta fafata a Afirka ta Kudu a wasannin Olympics uku: wasannin Olympics na 2004, 2008 da 2012. Ta kuma taka rawar gani a gasar cin Kofin Duniya na Hockey uku da Wasannin Commonwealth uku.[2]

Ayyukan horarwa

gyara sashe

A cikin 2015 zuwa 2017 ta kasance mataimakiyar kociya a Scotland.

Ta kasance a baya Babban Kocin Ashford Hockey Club Men's 1st XI a Kent / Sussex da Kudancin Premier League sannan daga baya a Canterbury 1st XI na Investec Hockey League Premier Division da kuma a gasar cin kofin zakarun Turai (mata).

 
Jennifer Wilson

A cikin kakar 2019/20 Wilson ita ce Babban Kocin Sevenoaks 1st XI a cikin Investec Women's Hockey League Division One South, ban da rawar da ta taka na dan lokaci a matsayin Babban Kocin Scotland.

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Jen Wilson appointed new Head Coach of Scotland women". 10 July 2018.
  2. "BBC Sport - London 2012 Olympics - Jennifer Wilson : South Africa, Hockey". BBC.co.uk. Archived from the original on 2017-02-11. Retrieved 5 December 2014.