Jega, ƙaramar hukuma ce a jihar Kebbi ta Najeriya. Hedkwatarsa ​​tana Jega. Jega tana da fadin kada marabba'in 891 km2 da yawan jama'a 193,355, Dangane da ƙidayar jama'a ta 2006,[1]

Jega


Wuri
Map
 12°24′N 4°36′E / 12.4°N 4.6°E / 12.4; 4.6
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKebbi
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
tsohon shugaban Hukumar zaɓe ta Najeriya Attahiru Jega

Mazabun Ƙaramar hukumar Jega gyara sashe

1 ALELU/GEHURU 2 DANGAMAJI 3 DUNBEGU/BAUSARA 4 GINDI/NASSARAWA/KYARMI/GALBI 5 JANDUTSI/BIRNIN MALAM 6 JEGA FIRCHIN 7 JEGA KOKANI 8 JEGA MAGAJI ‘B’ 9 JEGA MAGAJI ‘A’ 10 KATANGA/FAGADA 11 KIMBA

Manazarta gyara sashe

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://www.manpower.com.ng/places/wards-in-lga/495/jega