Jean-Leigh du Toit
Jean-Leigh du Toit (an haife shi a ranar sha takwas 18 ga watan Janairu shekara ta 2000) [1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne daga Afirka ta Kudu. [2]
Jean-Leigh du Toit | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 18 ga Janairu, 2000 (24 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Sana'a | |
Sana'a | field hockey player (en) |
Rayuwa ta mutum
gyara sasheJean-Leigh du Toit ya halarci Hoërskool Dr EG Jansen, [3] ya yi karatu a Jami'ar Pretoria. [4]
Ayyuka
gyara sasheKasa da shekaru sha takwas 18
gyara sasheDu Toit ta fara bugawa Afirka ta Kudu U-18 wasa a shekarar 2018 a Wasannin Matasa na Afirka a Algiers . [5]
Kasa da shekaru ashirin da ɗaya 21
gyara sasheDu Toit ta fara bugawa Afirka ta Kudu U-21 a 2022 a gasar cin kofin duniya ta FIH Junior a Potchefstroom.[6][7]
Ƙungiyar ƙasa
gyara sasheBayan nasarar farko da ya yi a karamar kungiyar, Du Toit ya kasance cikin tawagar kasar a karon farko. A cikin Mayu 2022, an nada ta a cikin tawagar don gasar cin kofin duniya ta FIH a Terrassa da Amsterdam . [8] Jim kadan bayan wannan sanarwar, an kuma sanya shi cikin tawagar da za ta buga wasannin Common wealth a Birmingham . [9] [8]
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "Team Details – South Africa". tms.fih.ch. International Hockey Federation. Retrieved 27 June 2022.
- ↑ "Jean Leigh DU TOIT". worldathletics.org. World Athletics. Retrieved 27 June 2022.
- ↑ "Talented du Toit gets national call-up". Benoni City Times (in Turanci). 2015-07-30. Retrieved 2022-06-28.
- ↑ "#TuksHockey: Pure passion is why, Jean-Leigh du Toit, will represent South Africa at her second FIH Women's World Cup tournament this year". up.ac.za. University of Pretoria. Retrieved 27 June 2022.
- ↑ Etheridge, Mark (2018-06-20). "Team SA named for African Youth Games". TeamSA (in Turanci). Retrieved 2022-06-28.
- ↑ "du TOIT Jean-Leigh". tms.fih.ch. International Hockey Federation. Retrieved 27 June 2022.
- ↑ "JWC 2022 | SA Junior Womens Squad announced - South African Hockey Association". www.sahockey.co.za. Archived from the original on 2022-05-16. Retrieved 2022-06-28.
- ↑ 8.0 8.1 "SA Hockey Women named for FIH Hockey World Cup". tms.fih.ch. South African Hockey Association. Retrieved 27 June 2022.
- ↑ "Athletes Named to Represent Team SA at 2022 Commonwealth Games". sapeople.com. SA People News. Retrieved 27 June 2022.