Jayalath Manoratne
Keselgaspe Jayalath Manoratne ( Sinhala an haifeshi a ranar shabiyu 12 ga watan Yuni shekara ta alif dari tara da arba'in da takwas 1948 -ya mutu a ranar 12 ga watan Janairun shekarar, 2020) ɗan wasan kwaikwayo ne na Sri Lanka . Ya fito a fina-finai, talabijin da kuma a kan mataki. Ya yi rawar gani a Doo Daruwo, Handaya da Hiripoda Wassa.
Jayalath Manoratne | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nuwara Eliya (en) , 12 ga Yuni, 1948 |
ƙasa | Sri Lanka |
Mutuwa | Maharagama (en) , 12 ga Janairu, 2020 |
Yanayin mutuwa | (brain cancer (en) ) |
Karatu | |
Makaranta | Poramadulla Central College (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm2156908 |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Farkon rayuwa
gyara sasheAn haife shi a Nuwara Eliya .
Manoratne ya mutu sakamakon cutar kansar kwakwalwa a ranar 12 ga watan Janairu shekara ta, 2020 a Maharagama, Colombos 71. http://srilankantheatre.blogspot.com/2010/01/jayalath-manoratne-muses-on-larger-than.html