Jarabawa
Jarabawa, ko gwaji wani tsari ne na masu karatu da malamai ke amfani dashi wajen gwada hazakar dalibai akan ilimin da aka basu a baya. ana gwajin dalibai ta hanyar rubutawa a takarda ko a na’ura mai kwakwalwa. Ko wurin da aka tanada wajen gwajin ilimin da aka basu (dalibai).
kwaji | |
---|---|
type of test (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | work (en) |
Amfani | educational assessment (en) |
Yana haddasa | test score (en) |
Has characteristic (en) | test validity (en) |