Jangi Jollof fim ne na 2018 na Gambiya wanda aka yi daga wani tarihin da Momodou Sabally, tsohon Sakatare Janar kuma Ministan Harkokin Shugaban Ƙasa a Gambiya ya rubuta. Hakan ya biyo bayan tarihin rayuwar Sabally, da gwagwarmayar da ya sha don samun nasara a rayuwa. Bakary Sonko ne ya shirya shi kuma ya. bada umarni .[1][2][3]

Jangi Jollof
Asali
Lokacin bugawa 2018
Asalin suna Jangi Jollof
Ƙasar asali Gambiya
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Bakary Sonko (en) Fassara

Ƴan wasa gyara sashe

  • Monica Davies
  • Umar Cham
  • Lamin Saho
  • Ebrima Correa
  • Mbaye Bittaye
  • Bubacarr Touray
  • Fatou S. Bojang
  • Papis Kebba Jobbareth
  • Sheikh Tijjan Sonko

Labari gyara sashe

Matashin da ya yi aiki tukuru don ilmantar da kansa ta hanyar Jami'a sakamakon fitowar sa daga matalauta, ya kawo sauyi a cikin al'umma da kasa baki daya tare da zaburar da matasan da ke bayansa ta hanyar labarinsa.[2]

Kyauta gyara sashe

A Kyautar Fina-Finan Na Musamman (SMA) 2018, Jangi Jollof ya lashe kyautuka biyu: Monica Davies ta lashe Mafi kyawun Jarumin Mata, kuma Momodou Sabally ya lashe Mafi kyawun Labari ko Screenplay.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. Jarju, Momodou (2018-06-20). "Movie: Former Gambian SG sets to Launch "Jangi Jollof"". The Upright (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-07. Retrieved 2019-10-07.
  2. 2.0 2.1 "Gunjur News Online | @Gunjur - The Voice of Dabanani". Gunjur Online (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-07. Retrieved 2019-10-07.
  3. "Sabally launches first movie Jangi Jollof". The Standard Newspaper (in Turanci). 2018-07-04. Retrieved 2019-10-07.
  4. Camara, Fatu (2018-12-05). "The Gambia's First Biopic Grabs Honours at Special Movie Awards". The Fatu Network (in Turanci). Retrieved 2019-10-07.