Jangalia wani ƙauye ne kuma gram panchayat ne a ƙarƙashin ikon ofishin 'yan sanda na Jaynagar a cikin yankin Jaynagar I CD a yankin Baruipur na gundumar South 24 Parganas ta kudu a Indiya ta Yammacin Bengal .

Jangalia

Wuri
Map
 22°15′23″N 88°27′48″E / 22.2565°N 88.4634°E / 22.2565; 88.4634
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBengal ta Yamma
Division in India (en) FassaraPresidency division (en) Fassara
District of India (en) FassaraSouth 24 Parganas district (en) Fassara
Subdivision of West Bengal (en) FassaraBaruipur subdivision (en) Fassara
Community development block in West Bengal (en) FassaraJaynagar I community development block (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 6,366 (2011)
• Yawan mutane 5,584.21 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 1,352 (2011)
Labarin ƙasa
Yawan fili 1.14 km²
Altitude (en) Fassara 8 m

Labarin kasa gyara sashe

Jangalia ta nada fadin guri kimanin 22°15′23″N 88°27′48″E / 22.2565°N 88.4634°E / 22.2565; 88.4634 . Yana da matsakaicin tsayi na 8 metres (26 ft)

Yawan jama'a gyara sashe

Kamar yadda yake a kidayar Indiya a shekara ta 2011, Jangalia tana da yawan jama'a 6,366.

Sufuri gyara sashe

Wani ɗan gajeren hanyoyi na gida ya haɗa Jangalia zuwa Babbar Hanya ta 1 . [1]

Tashar jirgin Hogla tana nan kusa. [1]

Kiwon lafiya gyara sashe

Asibitin karkara nada Padmerhat, tare da gadaje 30, a Padmerhat, shine babbar cibiyar kula da lafiya ta gwamnati a cikin Jaynagar I CD block.

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Google maps