Jandarma ta Kasa ta Chadi ( French: Gendarmerie nationale tchadienne ) reshe ne na Sojan Chadi da ke kula da aikin 'yan sanda na shari'a, da ƴan sanda na mulki, da na ƴan sanda na soja. An ƙirƙira ta da doka ta 17 ga Agustan shekarar 1961 lamba 2 bayan ' yancin kan Chadi , Jendarmerie na Faransa ne ya ba da izini kai tsaye. A shekarata 2014, tana da sojoji 8,500.[1]

Jandarman ta Ƙasar Chadi
gendarmerie (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Law enforcement in Chad (en) Fassara
Farawa 1960
Ƙasa Cadi
Shugaban Jandarma na ƙasa a kasar Chadi a gaban babbar kotun N'Djamena a shekarar 2016.
Wakilai sun kare matakin da ministan ya dauka zuwa cibiyar da ke N'Djamena, Chadi, Fabrairu 17, 2017

Shiga ciki

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Gendarmerie nationale tchadienne". force-publique.net (in Faransanci). Archived from the original on 20 June 2019. Retrieved 12 June 2020.