Jamil Jivani
Jamil Jivani (an haife shi a ranar 24 ga watan Oktoba, shekarata alif 1987) ɗan siyasan Kanada ne, mai watsa shirye-shiryen rediyo, kuma mai sharhi kan siyasa. [1]
Jamil Jivani | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 24 Oktoba 1987 (37 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta |
Yale Law School (en) York University (en) Humber College (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
An zabe shi a majalisar dokokin Kanada a matsayin dan Conservative na Ontario a cikin zaben da aka gudanar a ranar 4 ga watan Maris, shekarata 2024, wanda aka gudanar bayan murabus din tsohon shugaban adawa Erin O'Toole.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Thomson, Stuart (2023-08-11). "The future of the Conservative Party is more diverse (with a few caveats)". The Hub (in Turanci). Archived from the original on 2023-08-14. Retrieved 2023-08-14.