Jami'ar Laghouat ( Larabci : جامعة عمار ثليجي, Faransanci : Université Amar Telidji Laghouat), Ta kasan ce jami'a ce a cikin garin Laghouat, babban birnin Lardin Laghouat a Algeria. An kafa shi a cikin 1986 kuma an ba shi cikakken matsayin jami'a a cikin 2001.

Jami'ar Laghouat
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Aljeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1986
lagh-univ.dz
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe